Kwalliya

Kwalliya

Kula da gashin kai a hunturu

Assalamu alaikum matan gidan nan tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. Na dan tafi hutu ne amma da yardarr Allah na dawo lafiya.  A yau na kawo

Kula da farcenki

Farce yana da amfani kwarai da gaske ta fuskar ginuwar jiki. Sai dai hakan ba zai samu ba sai idan har mun ba su kulawa ta musamman. Lafiyayyu kuma ky

Kula da gashi

Gashi kamar sauran bangarori na jikin dan Adam shi ma yana bukatar kulawa kwarai da gaske musamman a wannan lokaci na hunturu. Idan ya kasance gashi b

Kula da fata a lokacin sanyi

Kula da fata a kowane lokaci yana da matukar muhimmanci, sai dai a lokacin sanyi fata tana bukatar kulawa ta musamman saboda yaushi ko yamutsewa da ts

Kula da tafin kafa

Kasancewar a wanann lokaci da iskar hunturu ta fara kadawa, akwai bukatar mutum ya ba tafin kafarsa kulawa ta musamman, don guje wa kamuwa da faso ko