Kwalliya

Kwalliya

Gyara jikinki da koren ganyen shayi

Koren ganyen shayi na da amfani a jikinmu, domin shansa na kara lafiya da kuma kara gautsin fata. Za a iya shafa ganyen shayin a fuska.

Kwalliya da Tuffa

Shan Tuffa daya a rana na korar da cututtuka da dama, kuma yawan shanta na rage tsufa da shekaru. Idan ana son sayen man rage shekaru ko tsufa, ba sai

Amfanin ruwan ‘glycerin’ domin kwalliya

Ruwan glycerin na da matukar muhimmanci a fatarmu, musanman a wannan lokaci na damina. Za a iya amfani da wannan ruwa ta hanyoyi da dama kamar ta hark

Yadda za a yi kwalli ya lokacin damina

Mata da dama ba su cika son yin kwalliya a lokacin damina ba. Domin suna tsoro ka da a fara ruwan saman da zai wanke musu wannan kwalliyar, ko kuma ta

Karrama kwalliyarki da ‘ya’yan itatuwa

Ko kun san cewa duk abubuwan da suka kunshi ya’yan itatuwa na da muhimmanci a wajen gyaran jiki? Akwai ’ya’yan itatuwa ko kwallonsu da ke karrama kwal