Kwalliya

Kwalliya

Yadda a ke magance kumburin idanu

Kumburin idanu na faruwa ne sakamakon yawan kuka ko yawan amfani da idon wajen karatu ko aiki a kan na’urar kamfuta. Wasu kuma kumburin idanunsu na da

Muhimman abubuwan kwalliya

Mata da dama ba su san muhimman ababen yin kwalliya ba. Abubuwan da suka sani ba su wuce gazal da hoda da kuma jan baki ba. Ana son ‘ya mace ta kasanc

Hanyoyi biyar da za ki bi don inganta fatar jiki

Assalamu alaikum, yaya azumi tare da fatan ana cikin koshin lafiya. Yana da kyau mace ta kasance mai yawan kintsi da kuma gyaran jiki a kodayaushe. Mu

Dafa-duka mai kwakwa

Barkanmu da warhaka uwargida tare da fatan ana lafiya. A yau na kawo muku yadda ake dafa dafaduka mai kwakwa. Kamar yadda a kullum nake gaya muku bai

Hanyoyi goma wanda za a bi don gyaran jiki

Barkanmu da sake kasancewa da ku a wannan fili namu na kwalliya. A yau na kawo muku hanyoyi goma wanda za a bi don gyaran jiki ba tare da an kashe kud