Kwalliya

Kwalliya

Matakan magance warin jiki

Mata da dama sukan samu kansu cikin tsomomuwa sakamakon warin jiki, musamman sun gwada wadansu hanyoyin da za su magance warin jiki, amma abin ya ci t

Yadda za ki samu farin hakori

Mallakar hakora farare shi ne burin kowace mace a duniyar nan. Na taba ganin wata mata da ba ta son bude bakinta saboda hakoranta na dauke da cin zuma

Amfani da tafarnuwa wajen magance rubewar hakori

Assalamu alaikum, barkanmu da sake saduwa cikin wannan fili. A wannan makon na kawo muku bayani kan yadda tafarnuwa ke magance rubewar hakori. Ina fat

Muhimmancin amfani da man kade

Jama’a da dama na amfani da man kade ne kawai ba tare da sanin hakikanin muhimmancin amfaninsa ba. A wannan makon zan yi bayanin yadda za a yi amfani

Yadda za ki magance zubewar gashin-kai

Sau da dama mata kan samu kansu cikin damuwa sakamakon zubewar gashin kansu, inda hakan ke faruwa a dalilin garin neman a gyara gashin, sai a bata, ka