Kwalliya

Kwalliya

Yadda za ki lura da sarkar gwal

Mata da yawa kan jin tsoro wajen yadda za su wanke sarkar gwal dinsu, tsoronsu shi ne ba sa so ta kode. Wannan dalilin ya sa na kawo miki yadda za ki

Yadda ya kamata ki yi kwalliya

Shin kina cikin kuruciyarki kuma fuskarki ba ta yi miki yadda kike so saboda kuraje? Kada ki da mu, domin idan har kin bude wannan shafin namu na kwal

Kambama kwalliyarki da ‘ya’yan itace

Ko kun san cewa duk abubuwan da suka kunshi ‘ya’yan itatuwa na da muhimmanci wajen gyaran jiki? Idan ba ku sani ba, sai mu ce muna yi muku albashir di

Yadda za a kula da farce

Farce na daya daga cikin ababuwan da ke kara wa mata kyawu, don haka, ya kamata mata su kula da farcensu na hannu da kuma na kafa. Yadda ake lura da f

Abubuwa 6 da za a kiyaye don magance jemewar fata

Akwai abubuwa da dama wadanda suka kamata a yi la’akari da su domin magance jemewar fatar jiki da kuma ta fuska. Wadannan abubuwa kuwa jama’a da yawa