Kwalliya

Kwalliya

Yadda za ki yi kwalliya cikin minti 5

Idan ana batun kwalliya, to kayan kwalliya masu tsada sun fi dacewa da kowace fuska. Yana da kyau ki zabi jan-bakin da ya dace da lebbanki. Ba a cika

Turaren wuta: Amfaninsa ga tufafi

Turare abin so ne ga kowa, domin yana sanya natsuwa da kuma kwanciyar hankali. Don kawata kwalliyarki yana da kyau ki fesa turare kullum. Akwai turare

Yadda za ki magance warin jiki

Warin jiki na daya daga cikin abubuwan da ke janyo tsana a tsakanin jama’a, musamman lokacin zafi, idan aka hada gumi ko aka yi yawo a rana sai warin

Amfanin gwaiba wajen gyaran jiki

Sau da yawa mutane ba su cika damuwa da cin gwaiba ba, hakan ya sa tana daya daga cikin ‘ya’yan itacen da ba a ba su muhimmanci, inda wadansu sun ce b

Yadda za ku san mayukan da suka dace da fatarku

Mata da dama na son lura da fatarsu domin kawata kwalliyarsu da kuma adonsu. Ko da mace ta tara shekaru za a ga ta dage wajen kula da fatarta domin ka