Yadda za ki rabu da amosanin ka
Mata da dama suna fuskantar matsalar amosanin kai. Musamman idan sun je unguwa ko gidajen biki, sai a ga suna ta soshe-soshe kamar masu kwarkwata. Was
Kwalliya
Mata da dama suna fuskantar matsalar amosanin kai. Musamman idan sun je unguwa ko gidajen biki, sai a ga suna ta soshe-soshe kamar masu kwarkwata. Was
Yawan shan madara na kara lafiyar jiki. Tana gyara fata, ta sanya ta taushi da kuma santsi. Hakan ya sanya muka kawo muku yadda ya kamata ku yi amfani
Matasa musamman ‘yan mata na sha’awar su rika kwalliya domin su kara kyawu da daukar hankali. Za su so su fara kare kansu daga kurajen fuska kafin su
An fi sanin mutanen Barno wurin amfani da garin dilke don gyaran jiki. Hakan ne ya sanya a wannan makon muka kawo muku yadda ake hada dilke. Yawanci a
Halawa wata aba ce da ake amfani da ita wurin gyaran fatar jiki ce. Wannan halawar an fi samunta a Jihar Barno. Akan hada ta musamman ga amare.