Kwalliya

Kwalliya

Yadda za ki yi amfani da kwai wajen magance kurajen fuska

An ce in kana da kyau, to ka kara da wanka.

Yadda za ki rage gumin fuskarki

An canfa cewa kowace mai yawan gumin fuska musamman ma na hanci, sai a ce wai mutumin yana da masifa.

Yadda za ki lura da hammatarki

Warin hammata wani abu ne da dan Adam ke fama da shi, hakan ya sanya ake amfani da turaren hammata wajen magance shi.

Yadda za ki lura da kanki lokacin al’ada

Sau da dama a lokacin jinin al’ada mata kan shiga halin tasku

Manyan kura-kurai lokacin kwalliya

Sau da dama matan kan tafka kura-kurai wajen kwalliya ba tare da sun fahimci hakan ba.