Yadda za ki hana dawowar tabon fuska
A makon da ya gabata mun kawo miki hanyoyi 5 da za ki bi wurin magance tabon fuska.
Kwalliya
A makon da ya gabata mun kawo miki hanyoyi 5 da za ki bi wurin magance tabon fuska.
1 Amfani da bakar soda da ruwa da ruwan lemon tsami da kuma sukari
Sau da yawa musamman kabilar Hausawa ranar bikinsu sai ki ga amarya ta sa kaya masu kyau ba tare da ta yi adon kirki ba.
In kina da fata mai gautsi, ko kuma fatar ta motse ko tattare saboda sanyi ko hunturu ga abubuwar da yakamata ki yi.
Yadda hunturu ya shigo gari, yana sa gashi karyewa saboda sanyi.