Kwalliya

Kwalliya

Hanyoyin magance amosanin-ka

Amosanin-ka yana da wahalar magani, inda ya hana  mutane da yawa rawar gaban-hantsi, wannan ta sanya muka taho miki da hanyoyin da za ki bi wajen maga

Yadda za ki yi amfani da fiya da ayaba wajen gyaran jiki

Fiya da ayaba na matukar taimakawa wajen gyara fatar jiki, sukan sanya fata ta yi sheki da kuma laushi.

Yadda za ki yi amfani da man kade wajen magance kyesbi

Sau da yawa masu fama da kyesbi sukan ce kyesbin ba ya jin magani, har sukan yi masa kirari da ‘kyesbi; tsoho mai ran karfe’.

Hanyoyi 10 da za ki bi wajen rabuwa da kurajen ‘pimples’

Assalamu alaikum, barkanmu da sake saduwa a wannan fili.

Hanyoyi 11 da za ki bi wajen rage kiba

Sau da yawa mata kan yi kukan kiba ta yi musu yawa, har suna shiga wani hali a sakamakon hakan.