Kwalliya

Kwalliya

Yadda za ki magance amosanin-ka

Mata da yawa suna fama da amosanin-ka, wanda hakan ta sanya suke shan fama wajen magance shi,

Yadda za ki lura da lebbanki

Lura da lebba na kara wa kwalliyarki armashi, don haka ya kamata ki mayar da hankali wajen lura da lebbanki.

Yadda za ki yi amfani da fiya da man zaitun wajen gyaran fuskarki

Sau da dama mutane sun dauka amfanin fiya shi ne a ci, ba tare da sun fahimci ana amafani da ita wajen gyaran jiki da fuska ba.

Hanyoyi 5 da za ki magance zubewar gashin kai

Sau da dama mata kan samu kansu cikin shiga ukun zubewar gashi, wanda yawancin hakan na faruwa ne a garin neman a gyara gashin kai, sai kuma a bata, k

Matakan da za ki bi wajen yin zanen lalle

Sau da dama wadansu matan sukan shiga damuwa musamman ma idan suka zo maganar yin zanen lalle, kasancewar sai su sha wahalar yin zanen lallen ba tare