Labarai

Labarai

Rashin Lantarki: An lalata tiransifoma 80 cikin kwanaki 10 —  JED

An sace manya-manyan wayoyin wutar masu rarraba wutar lantarkin ga unguwanni a tsawon lokacin daukewar wutar, jihar Filato ta fi shafar matsalar.

Za a soma tiyatar haihuwa kyauta a Najeriya — Ministan Lafiya

Wannan muhimmin mataki ne da zai taimaka wajen rage yawan mace-macen mata a lokacin haihuwa.

Kasafin 2025: Abba ya gabatar da N549bn ga Majalisa

Gwamnan Kano ya ware wa fannin ilimi kaso mafi tsoka a kasafin 2025

Yadda Mayaƙan Lukarawa suka addabe mu —Sakkwatawa

Mayaƙan Lakurawa suna ƙwatar zakka tare da dukan masu aske gemu da sauraron kaɗe-kaɗe a yankin Jihar Sakkwato, inda suke yaudarar matasa da kuɗi domin

Abba ya roƙi likitocin Kano su jingine barazanar yajin aiki

Abba ya ce “saɓani tsakanin mutum biyu” bai kamata ya haifar da matsalar jinƙai ba.