Labarai

Labarai

An damƙe mutane 19 da tarwatsa masu safarar miyagun ƙwayoyi

A wata sanarwa da jami’in hulɗa da jama’a na rundunar NDLEA na jihar, Sadiƙ Muhammad Maigatari, ya fitar ta yi amfani da wani sahihan bayanai da wani

An kashe wani mutum a rikicin manoma da makiyaya a Yobe

‘Yan sanda sun fara bincike a kan lamarin.

Ƙungiya ta gargaɗi Kwankwaso kan kalaman magoya bayansa a soshiyal midiya

Ƙungiyar ta hankali Amnesty International da ta ke zurfafa bincike kafin neman kare ‘yan adawar da aka kama.

Yara 5 sun rasu bayan cin guba a abinci a Taraba

Tuni hukumomi a jihar suka fara bincike domin gano yadda aka samu guba a abincin.

Abun Fashewa: Gwamnati ta gargaɗi masu haƙar ma’adanai a Zamfara

Ya ce gwamnati za ta binciki yadda ake amfani da abubuwan domin kaucewa ta’azzara tsaro a jihar.