Labarai

Labarai

Likitoci 59 Sun Ajiye Aiki A Jihar Nasarawa

A cikin kwanaki biyu kacal likitoci fiye da 25 sun gabatar da wasiƙun ajiye aiki.

Jerin kamen da Hukumar NDLEA ta yi a farkon watan Maris 

An kama masu safarar miyagun ƙwayoyi da kayan maye a sassa daban-daban na Nijeriya.

Sanata Danso Sodangi ya riga mu gidan gaskiya

Sanata Sodangi ya rasu bayan shafe shekaru 70 a doron kasa.

Ranar Mata: Dalilin da ke hana mata ci gaba a Najeriya- Kungiyoyi

Kungiyoyin sun bayyana cewar samar da kyawawan manufofin gwamnati ne, kaɗai zai karfafi mata.

Ramadan: Hukumar Tace Fina-Finai ta rufe gidajen gala a Kano

Hukumar ta dauki mataki ne a shirye-shiryenta na tukarar watan azumin Ramadan.