Labarai

Labarai

Za mu mayar wa ’yan kasuwa kayan abincinsu da muka kwace —Kwastam

Kwastam za ta mayar wa ’yan kasuwa da ta kwace kayan abincin da suka shigo da shi, bisa sharadin ’yan kasuwar ba za su boye kayan abincin ba.

Ramadan: An karya farashin kayan abinci a Katsina

Za a sayar da buhun masara da dawa da gero a kan N20,000 kowannensu

Shettima ya ziyarci iyayen daliban da aka sace a Kaduna

Maharan sun yi awon gaba da dalibai sama da 200 a jihar.

Gwamnatin Kebbi ta tube rawanin Hakimin Sauwa

Gwamnatin ta kama hakiman biyu da laifin rashin yi mata biyayya.

Kwastam ta daina kwace kaya a kasuwanni — Sarkin Kano

Sarkin ya bukaci hukumar ta daga wa ‘yan kasuwa kafa.