Labarai

Labarai

Yau za a buɗe Masallacin Sheikh Dahiru Bauchi

Ana sa ran fiye da mutu, 5000 za su yi Sallah a cikin masallacin da Mahiy Nyass zai jagoranta.

Mazauna Abuja sun koka kan ayyukan masu safarar miyagun ƙwayoyi  

Wani mazaunin yankin, Patrick Odion ya ce, yana shirin ƙaura saboda yanayin tabarbarewar tarbiyyar yankin.

Jirgin Sojoji Ya Yi Hatsari A Kaduna

Hatsarin ya auku ne a kusa da filin saukar jiragen sama na sojoji a garin Kaduna.

Saurayi ya kashe kawunsa da bindigar kakansa a Bayelsa 

Saurayin ya saba wasa da bindigar yana saita ’yan uwansa tamkar yadda yake gani ana ritsa mutane a wasan kwaikwayo.

’Yan fashi sun kai hari bankuna da ofishin ’yan sanda a Kogi

’Yan fashi da makamin sun riƙa tayar da bama-bamai a bankunan da suka kaiwa hari.