Labarai

Labarai

An ba gwarzuwar musabaƙar Alkur’ani kujerar Hajji da N5m a Gombe

Matashiyar ta lashe gasar musabaƙar Alkur’ani ta duniya da aka gudanar a kasar Jodan.

Yadda Wigwe ya taimaki iyalina lokacin da Ganduje ya sauke ni daga gadon sarauta — Sanusi

Na yi tunanin zan riga Wigwe rasuwa don haka na bar masa wasiyyar kulawa da karatun ’ya’yana.

’Yan bindiga sun sace dalibai 100 da firinsifal a Kaduna

Mahara sun harbi wani dalibi sannan suka sace wasu kimanin 100 da firinsifal dinsu a wata makarantar gwamnati a Jihar Kaduna.

Gwamnan Filato Ya Sa A kamo Wadanda Suka Kashe Makiyayi

Gwamnan Filato, Caleb Mutfwang, ya umarci jami’an tsaro da su zakulo wadanda suka kashe wani Bafulatani dan shekara 17 suka hallaka shanu 35 a Karamar

’Yan Sa Kai Sun Yi Wa Limami Yankan Rago A Zamfara

Sau dauki limamin a kan babur inda suka kai shi wajen gari suka kashe shi