Labarai

Labarai

An tsige shugabannin majalisa da na kananan hukumomi 4 a Jigawa

Ana zargin shugabannnin kananan hukumomin da badakala, ’yan majalisar kuma shirin tsige shugabansu

MDD ta tabbatar da sace mata ’yan gudun hijira sama da 200 a Borno

Majalisar Dinkin Duniya ta tabbatar da rahoton Aminiya kan sace mata ’yan gudun hijira sama da 200 a Jihar Borno.

An tsare mutane 300 a gidajen yarin Kano ba bisa ka’ida ba —’Yan Sanda

Wasunsu sun shafe shekaru a tsare, amma babu shaidar an taba kai su kotu

Kisan Nafiu: Kotu ta sa a sake auna kwakwalwar Hafsat Chuchu

Babbar Kotun Jihar Kano ta bayar da umarnin sake gwada lafiyar kwakwalwar Hafsat Suraj (Chuchu) a asibitin gwamnatin jihar, sannan ci gaba da tsare ta

Boko Haram ta kona gidajen da aka gina wa ’yan gudun hijira a Borno

Mayakan Boko Haram sun cinna wa sabbin gidajen da aka gina domin sake tsuganar da yan gudun hijira a Karamar Hukumar Dikwa da ke Jihar Borno.