Labarai

Labarai

Boko Haram ta kona gidajen da aka gina wa ’yan gudun hijira a Borno

Mayakan Boko Haram sun cinna wa sabbin gidajen da aka gina domin sake tsuganar da yan gudun hijira a Karamar Hukumar Dikwa da ke Jihar Borno.

Sojoji Sun Ceto Mutane 15 da aka sace a Zamfara

Zamafa na daga cikin jihohin Arewa maso yammacin Najeriya da ke fama da bala’in ‘yan bindiga

Gwamnatin Neja ta fara daukar ma’aikatan lafiya 1,000 

Gwamnatin Jihar Neja ta fara daukar ma’aikata 1,000, wadanda suka hada da likitoci, ma’aikatan jinya da sauran kwararru a bangaren kiwon lafiya.  Kwam

Jami’a Ta Kafa Cibiyar Hada Magungunan Gargajiya A Gombe

Jami’ar North Eastern da ke Gombe ta bude cibiyar bincike da harhadda magungunan gargajiya da nufin samar da magunguna masu inganci da kuma aikin yi g

Yadda aka kashe jagoran ’yan ta’addan Katsina da yaransa

Maikusa ne mataimakin fitaccen dan ta’addan Modi Modi, wanda ake nema ruwa a jallo