Labarai

Labarai

Alkawura 5 da Abba ya yi wa Daurawa da ’yan Hisbah

‘Operation Kau Da Badala’ zai ci gaba gadan-gadan, babu kama hannun yaro

Kebbi za ta raba man fetur kyauta ga manoma

Gwamnatin Kebbi ta yi shiri na musamman domin raba man fetur kyauta ga manoman rani da nufin saukaka wahalar noma a jihar.

Majalisar Ƙoli ta Shari’a ta caccaki Gwamnatin Tarayya 

Ana almubazzaranci da kuɗaɗen talakawa da sunan magance matsalar tsaro da gyara wutar lantarki.

EFCC ta kama motoci 21 maƙare da kayan abinci a hanyar fita ƙetare

An kama kayan abincin da ake shirin kaiwa N’djamena Jamhuriyyar Chadi, da Jamhuriyyar Afirka ta Tsakiya da Kamaru.

Dalilin da mummunan yanayi ke daɗa tunkaro Najeriya — Majalisar Wakilai

An yi hasashen adadin mutanen da ke fama da karancin abinci zai kai miliyan 26.5 a bana.