’Yan bindiga sun sace masu ibada 6 a coci a Ondo
‘Yan bindigar sun sace mutanen yayin da suke tsaka da ibada a cocin.
Labarai
‘Yan bindigar sun sace mutanen yayin da suke tsaka da ibada a cocin.
Hukumar ICPC ce ta karɓe shi nan take bayan mun sake shi, za mu ci gaba da bincike bayan ya kammala da ICPC.
Aminiya ta ruwaito cewa lamarin ya tayar da hankalin mazauna yankin, musamman ɗalibai na Jami’ar Tarayya ta Otuoke.
Dole ne Gwamnatin Tarayya ta fito ta fayyace wace hukuma ce ke tsare da El-Rufai — ko dai EFCC, ICPC, DSS ko wata hukumar tsaro ta daban.
Yawaitar afkuwar gobara abin firgici ne, kuma wannan yana nuna buƙatar ɗaukar matakan kariya cikin gaggawa.