Labarai

Labarai

Ɓata-gari sun daka wawa a motar dakon abinci ta BUA a Zariya

Ɓata-garin sun wawashe duk katan-katan na kwalayen taliya da motar ke ɗauke da su.

Tinubu ya bukaci sojoji su kawo karshen ‘yan bindiga a Arewa

Ministan ya ce Tinubu ya ba da umarnin kawo karshen hare-haren ‘yan bindiga.

Kalaman tunzuri yayin wa’azi na haddasa kiyayya — Izala

Kungiyar Izala ta jihar ta ja hankali malaman kan amfani da mumbarin wa’azi wajen yada kalaman tunzuri.

Likitoci 38 sun yi nasarar tiyatar raba tagwayen Najeriya

Likitoci sun kwashe awa 14 suna aikin tiyatar raba tagwayen.

Sanƙarau ta kashe mutum 6 a Gombe

Gwamnatin jihar ta tabbatar da bullar cutar a kananan hukumomin biyu na jihar.