Labarai

Labarai

Murabus din Daurawa ta tayar da kura a Facebook

Sheikh Daurawa ya bayyana murabus dinsa cikin wani faifan bidiyo.

Sheikh Daurawa ya yi murabus daga shugabancin Hisba

Malamin ya sanar da murabus dinsa ne a cikin wani bidiyo, inda ya ce gwiwarsa ta yi sanyi da jin suka da gwamnan Kano ya yi kan yadda Hisbah ke gudan

An cafke wata mata kan sayan jaririyar wata 3 a Ekiti

Matar ta musanta zargin sayan jaririyar.

An maka Alƙali a Kotu kan rushe gidan marayu a Zariya

Ni abin da na sani shi ne tun lokacin da mijin ita Rabi na raye ake ta turka-turka kan maganar gidan.

An tarwatsa masu zanga-zanga da barkonon tsohuwa a Gonin Gora

Zanga-zangar ta zame wa matafiya kadagaren bakin tulu a babbar hanyar Kaduna zuwa Abuja.