Labarai

Labarai

An yi wa daliba mai neman shiga jami’a fyade an kashe ta

An kama matashi kan zargin fyade da kisan budurwa mai neman shiga jami’a

An kama masu kera haramtattun makamai a Binuwe

’Yan sanda sun kama wasu musu uku kan zargin kerawa kuma da sayar da makamai ba bisa ka’ida ba a Jihar Binuwe.

MTN ya nemi afuwar abokanan hulɗa saboda matsalar sadarwa

MTN ya ce injiniyoyinsa na aiki domin shawo kan matsalar, kuma sannu a hankali sabis ɗin ya fara dawowa a wasu yankuna.

An gano haramtattun rukunin gine-gine 68 a Kano

Hukumar Tsara Birni ta Kano KNUPDA ta sanar da bankaɗo wasu haramtattun rukunin gine-gine 68 da aka yanka filayensu ba bisa ka’ida ba. Manajan Darakta

Kama Gwanja: Dalilin rashin kai wa ’yan sanda umarnin kotu —Lauya

Dalili, a cewarsa, shi ne saboda kurewar lokaci, amma za su kai takardar a yau don a yi abin da ya dace.