Sanatoci sun tabbatar da naɗin Shugabar Hukumar NFIU Hafsat Bakari
Hafsat Bakari lauya ce kuma kwararriya a fannin binciken harkokin kuɗi.
Labarai
Hafsat Bakari lauya ce kuma kwararriya a fannin binciken harkokin kuɗi.
CBN zai rika ba wa ’yan canji Dala a kan N1,301, amma ya kayyade ribar da za su dora a kai
Bukatun NLC sun hada da wgyara matatun man gwamnati da ba wa manoma tallafi da kula da walwalar ma’aikata
Kotu ta tisa keyar wata matashiya zuwa gidan yari saboda kai wa wata ’yar sanda hari a yankin A’jah da ke Jihar Legas.
Rundunar ’yan sanda da sojoji sun dakile yunkurin yin garkuwa da mutane tare da ceto mutane 10 da aka sace a yankin Jibia, Jihar Katsina.