Labarai

Labarai

Kotu ta dage sauraron shari’ar Danbilki Kwamanda a Kano

Kotun a baya ta tasa keyar Danbilki Kwamanda zuwa gidan yari.

Aljeriya ta kaddamar da Masallaci mafi girma a Afrika

Masallacin shi ne na uku mafi girma a duniya.

Gaza: Sojan Amurka ya kona kansa a ofishin jakadancin Isra’ila

Wani sojan saman Amurka ya babbake kansa a ofishin jakadancin Isra’ila da ke kasarsa domin na nuna adawa da yakin Gaza.

Zanga-zangar tsadar rayuwa ta barke a Legas

Zanga-zangar tsadar rayuwar ta barke ne kasa da awa 24 da Kungiyar Kwadago ta Najeriya za ta fara nata a fadin kasar.

An kashe mai juna biyu a turereniyar sayen shinkafar kwastam

An kashe mace mai juna biyu da wasu mutane shida, wasu da dama sun jikkata a wurin sayen shinkafar da hukumar Kwastam ta yi wa jama’a gwanjon ta