Kotu ta umarci ɗan Baba Impossible ya yi rantsuwa kan zargin dalla wa likita mari
Kotun ta sanya ranar 6 ga Maris don ci gaba da shari’ar.
Labarai
Kotun ta sanya ranar 6 ga Maris don ci gaba da shari’ar.
Ma’aikatan gwamnati daga mataki na 1 zuwa 14 za su fara aiki na tsawon kwanaki uku duk mako.
An yi awon gaba buhunan shinkafa da kwalayen taliya da sauran kayan abinci daga motocin
Sojoji sun kashe kasurgumin dan bindiga, Boderi, wanda ya kitsa harin da aka kai makarantar horas da sojoji ta NDA da Jami’ar Greenfield da ke K
Wata ’yar NYSC tana cikin jami’an lafiya uku da cutar zazzaɓin Lassa ta kashe tare da wani mara lafiya a asibitin sojoji na 44 da ke Kaduna.