Gwamnatin Binuwai ta ba wa makiyaya wa’addin ficewa daga jihar
Gwamnatin Binuwai ta ba da wa’adin kwanaki 14 ga makiyayan da suke kiwon dabbobinsu a fili a jihar da su daina ko kuma su kuka da kansu
Labarai
Gwamnatin Binuwai ta ba da wa’adin kwanaki 14 ga makiyayan da suke kiwon dabbobinsu a fili a jihar da su daina ko kuma su kuka da kansu
Misis Nandap za ta karɓi aiki daga hannun Misis Caroline Wura-Ola Adepoju.
Gwamnatin Buhari ta yi amfani da wani tsari da CBN ya kira ‘Ways and Means’ wajen cike gibin Kasafin Kuɗi.
A safiyar Laraba jami’an Hukumar EFCC suka yi dirar mikiya a kasuwar ta WAPA a wani yunkuri na yaki da ayyukan masu boye Dala.
Wasu ’yan bindiga sun yi awon gaba da fasinjoji akalla 26 a wasu hare-hare guda biyu a kan hanyar Funtua zuwa Gusau.