Labarai

Labarai

DSS ta nemi NLC ta janye zanga-zangarta kan tsadar rayuwa

Hukumar tsaro ta DSS ta bukaci kungiyoyin kwadago su janye zanga-zangar da suka shirya kan tsadar rayuwar da ke addabar ’yan Najeriya

Kwastam za ta raba wa jama’a kayan abincin da ta kwace

Hukumar Kwastam za ta raba wa ’yan Najeriya kayan abinci da ta kwace domin rage musu wahalhalun da suke ciki a halin yanzu.

Jami’an tsaro sun mamaye Majalisar Jigawa kan shirin tsige shugabanta

An tsaurara matakan saro tare da hana shige da fice a harabar Majalisar Dokokin Jihar Jigawa kan shirin tsige shugabanta

Kotu ta kwace N1.5bn daga tsohon shugaban NIRSAL

Babbar Kotun Tarayya ta bayar da umarnin kwace Naira biliyan 1.58 daga tsohon Manajan Darakta na Hukumar NIRSAL, Aliyu Abatti Abdulhameed.

An bai wa jami’an tsaro umarnin hukunta masu ɓoye Dala

Matakin zai inganta tsarin gwamnati na yaƙi da masu halatta kuɗin haram tare bunƙasar tattalin arziki.