Labarai

Labarai

Ana shirin yanke wutar Fadar Shugaban Kasa saboda bashin fiye da N300m

Shi dai Kamfanin Wutar Lantarki na Abuja ya ce bashin Naira miliyan 923 yake bin Fadar Shugaban Kasa.

Sojoji sun kashe kwamandojin ISWAP 3 da mayaƙa 22 a Borno

Manyan shugabannin ISWAP da mayaƙa da dama sun halarci jana’izar mamatan a ranar Litinin.

Sojojin sama sun cafke jagoran ’yan bindiga a Kano

Rundunar sojin saman Najeriya ta kama wani jagoran masu garkuwa da mutane a karamar hukumar Takai a jihar Kano.

Ambaliya: Mazauna Legas sun makale bayan ruwa kamar da bakin kwarya

Ruwan saman na sama da sa’o’i shida an fara shi ne da misalin karfe 6 na safe, kuma ambaliyar ta shanye yawancin tituna da gadoji da ke bi

Yunwa: Jama’a sun daka wa motar Dangote wawa a Katsina

Mata da maza da kananan yara suna daukar buhunan kayan abinci suna awon gaba da su daga babbar motar