Labarai

Labarai

Gobara ta kone alluran rigakafi miliyan 2 a Gombe

Gobarar ta tashi da sanyin safiyar ranar Litinin.

An yanke wa Ramlat hukuncin zaman gidan yari

Kotun Muslunci ta yanke hukuncin zaman gidan yari ga Ramlat ’yar TikTok wadda ta bayyana kanta a matsayin ‘yar madigo

Barayin waya 3 sun shiga hannu a Bauchi

Rundunar ta ce za ta gurfanar da su a kotu da zarar ta kammala bincike.

Tsadar Rayuwa: Jama’a sun dauki azumi don neman sauki a Borno

Zulum ya bukaci mutanen jihar su dauki azumin, don neman dauki daga Ubangiji.

Za A Haramta Hawa Babur Mai Taya Biyu A Yobe

Gwamnati da hadin gwiwar jami’an tsaro sun haramta hawa babur mai kafa biyu a wasu kakanan hukumomi hudu na Jihar Yobe.