Labarai

Labarai

’Yan ta’adda sun fara yaudarar kananan yara zuwa cikinsu

Masu garkuwa da mutane sun koma yaudarar kananan yara su shigo cikin harkokinsu a Jihar Sakkwato.

An kashe kasurgumin dan bindiga Mai Dubu-Dubu a Sakkwato

Kasurgumin dan bindiga Bello Hantsi (Mai Dubu-Dubu) ya sheka lahira bayan ’yan sanda sun bindige shi a Jihar Sakkwato.

Dalibi da iyayensa sun yi wa malamansa da firinsifal duka a Ogun

Iyayen sun je har makaranta suka lakada wa firinsifal da malaman dansu duka

Kuncin Rayuwa: Yadda Trust Radio Ya Faranta Ran Masoya a Abuja

Mutane da dama – maza da mata, manya da kanana, daga ciki da wajen Abuja – ne suka kasance a rumfar Trust Radio a dandalin.

Gwamnatin Kano za ta gina sabbin makarantun sakandare 120

Kwamishinan ya ce fiye da dalibai 23,000 ne suka daina zuwa makaranta sakamakon rufe makarantun kwana 28 da gwamnatin Ganduje ta yi a baya.