Labarai

Labarai

Hukumar kwastam ta yi gwanjon motoci 462

Ana zargin hukumar kwastam da karkatar da motoci 300, a yayin da take shirin yin gwanjon wasu kusan 500

Tsadar rayuwa: Najeriya na iya fadawa cikin rikici —AfDB

Bankin Raya Afirka (AfDB) ya yi gargadin cewa rikici na iya barkewa a Najeriya, Habasha, Angola da Kenya a sakamakon tsadar rayuwa

An dakatar da basarake kan yin liki da takardun Naira a Ogun

Masarautar Egba ta dakatar da Olu na Owode, Oba Kolawole Sowemimo, saboda ya yi wa mawaki liki da takardun Naira.

Dillalan magani sun shiga yajin aiki a Kano

Sun shiga yajin aiki har sai abin da hali ya yi bayan sun yi sallah da Alkunut kan rikicinsu da hukumar NAFDAC a Kano.

Rikici a kan tabar wiwi ya yi ajalin mutum daya a Gombe

Kwastomomi sun kashe dilan tabar wiwi a rikicin da ya barke tsakaninsu kan tabar wiwinsa a Gombe.