Labarai

Labarai

An karrama ‘yan sanda huɗu saboda ƙin karɓar cin hancin N8.5m

An sallami wasu ’yan sanda uku daga bakin aiki saboda karɓar na-goro da saba wa ƙa’idar aiki a Bayelsa.

NLC ta ayyana zanga-zangar kwanaki biyu kan tsadar rayuwa

NLC ta ɗauki matakin ne bayan ƙarewar wa’adin kwanaki 14 da ta bai wa Gwamnatin Tarayya.

’Yan sanda sun cafke mai jinyar ’yan bindiga a Sakkwato 

An kama ma’aikacin kiwon lafiyar da AK-47 guda uku.

Ta’addnci: Gwamnatin Borno ta yi wa mutum 500 afuwa

Gwamnatin ta yi musu afuwa bayan rashin samun su da hannu wajen aikata ta’addanci a jihar.

’Yan fashi 8 sun shiga hannu a Abuja

Rundunar ta kama masu laifin ne biyo bayan samun wasu bayanan sirri.