Labarai

Labarai

’Yan fashi 8 sun shiga hannu a Abuja

Rundunar ta kama masu laifin ne biyo bayan samun wasu bayanan sirri.

’Yan sanda sun kama ɗan bindiga, sun kwato AK-47 a Kaduna 

‘Yan sandan sun kwato bindiga kirar AK-47 a hannun wanda ake zargin.

Jami’ar Gombe ta ɗaga likafar malamai huɗu zuwa matsayin Farfesa 

Ana duba yiwuwar ɗaga likafar wasu manyan ma’aikatan jami’ar 41 zuwa matsayi na gaba.

Tsarin firaminista ne ya fi dacewa da Najeriya —Aminu Dantata

Shahararren dan kasuwan nan, Alhaji Aminu Dantata, ya ce tsarin shugabancin firaminista shi ne mafi alheri ga kasar nan.

Majalisa ta nemi a haramta amfani da robobin ‘tekawe’ a Najeriya

Majalisar Wakilai ta bukaci a haramta amfani da robobin cin abinci na ‘tekawe’ da ba sa rubewa saboda barazar da suke ga lafiyar al’