Labarai

Labarai

Majalisa ta kafa kwamitin gyaran kundin tsarin mulkin Najeriya

Majalisar Dattawa ta kafa kwamiti mai mambobi 45 da za su yi aikin gyaran fuska da kundin tsarin mulkin Najeri na 1999.

Rashin Tsaro da Yunwa: Mun San Mafita Aiwatarwa Ne Matsala —Sarkin Musulmi

Sarkin Musulmi ya bayyana cewa yanzu ’yan Najeriya a fusace suke saboda yunwa da talauci

An kama makasan tsohuwar babbar sakatariyar gwamnatin Oyo

An kama wadanda ake zargi da kashe tsohuwar babbar sakatariyar gwamnati Jihar Oyo Elizabeth Olaniyan Gbenle a gidanta

Makiyaya sun kona gidaje 146, mutane 1,600 sun tsere a kauyukan Yobe

An kashe mutum daya tare da kona gidaje akalla 146 rikicin Fulani da makiyaya a kauyukan Gurjiyaje da Maluri

Za mu kafa kwamitin ƙayyade farashin kayan abinci — Kashim Shettima

Shettima ya ce za a ɗauki wannan matakin ne a yunƙurin daƙile hauhawar farashin kayayyakin masarufi.