Labarai

Labarai

Za mu kafa kwamitin ƙayyade farashin kayan abinci — Kashim Shettima

Shettima ya ce za a ɗauki wannan matakin ne a yunƙurin daƙile hauhawar farashin kayayyakin masarufi.

Matasa sun yi zanga-zanga saboda tsadar rayuwa a Sakkwato

Albashi ba ya wadatar da mutane a yanzu saboda komai ya yi tsada.

An kama dan sandan bogi yana safarar tabar wiwi a Gombe

Yana roƙon a yi masa afuwa domin wannan shi ne karo na farko da ya taba aikata irin wannan laifi.

Gobara Ta Tashi A Dakin Kwanan Dalibai Mata A Jami’ar Yobe

An kwantar dalibai takwas a asibiti sakamakon gobara a dakin kwanan dalibai mata

An Kama Matasa Kan Yi Wa ’Yar Shekara 13 Fyade A Gona

Sun yi wa ’yar shekara 13 fyade a gona a garin Bajoga da ke Jihar Gombe