Labarai

Labarai

AFCON: Super Eagles ta ɗinke rabuwar kai — Ahmed Musa

Ahmed Musa ya ce hadin kan tawagar ya ɗinke rabuwar kai da ake fama da ita a Najeriya.

Kotu ta ƙi amincewa da buƙatar mawaƙi kan hana BBC amfani da kiɗansa

Mawakin ya maka BBC a kotu kan amfani da kiɗansa a shirin ‘Daga Bakin Mai Ita’.

Sabon Rikici: An Kashe Mutane 3 A Filato

Akalla mutane uku ne aka kashe, wasu suka samu rauni a wani sabon rikici a unguwar Nkienzha da ke yankin Miango a Karamar Hukumar Bassa a Jihar Filato

Gobara ta ci ofishin ’yan sanda a Kano

Gobara ta tashi a Babban Ofishin ’yan sanda da ke unguwar Dakata a Jihar Kano.

An kama dilan kwaya zai kai sansanin Boko Haram

NDLEA ta cafke mai juna biyu da wasu mata hudu da ke fataucin miyagun kwayoyi