Labarai

Labarai

Lakurawa sun kashe mutane 33 a Jihar Kebbi — ’Yan sanda 

Rahotanni daga Jihar Kebbi na cewa ’yan ta’addar Lakurawa sun kashe mutane sama da 30 a wasu hare-hare da suka kai wa wasu ƙauyukan jihar bakwai.

Gobara ta sake tashi a wata kasuwa a Kano

Shugaban kwamitin kashe gobarar kasuwar, Dauda Haruna Chula, ya ce gobarar ta fara ne misalin ƙarfe 4 na asubahin ranar Juma’a.

Hatsarin mota ya jikkata mutane da dama a Filato

Wani ganau mai suna Dimka Nenrit, wanda ya zanta da wakilinmu, ya ce motar bas mai mutane 18 na tafiya zuwa Dabat da ke ƙaramar hukumar Qua’anpan domi

Ramadan: An sassauta dokar hana fita a Yobe

Mai bai wa Gwamna shawara na musamman kan harkokin tsaro, Birgediya Janar Dahiru Abdulsalam (mai ritaya) ne ya bayyana hakan ga manema labarai bayan w

Abubuwan da aka sauya a dokar zaɓe da Tinubu ya sanya wa hannu

An yi sauye-sauye a dokar wadda Shugaba Bola Tinubu ya sanya wa hannu.