Sojoji sun kashe ‘yan ta’adda 4, sun ceto mutum 11 a Kaduna
Dakarun sun jaddada aniyar samar da tsaro a jihar.
Labarai
Dakarun sun jaddada aniyar samar da tsaro a jihar.
Dan bindigar ya gudo ne daga sansanin ’yan bindiga na Maidaro ne da ke Malumfashi a Jihar Katsina.
Ana kuma tuhumar wata matar auren da zargin kashe dan kishiyarta a Jihar Kanon.
Gobarar ta tashi ne sakamakon yadda yaron da abin ya shafa ke wasa da ashana a cikin daki.
An kama likitan bayan bore daga mazauna yankin wanda ake zargin ba shi ne karo na farko ba.