Labarai

Labarai

Gobara ta halaka wani yaro dan shekara 4 a Kano

Gobarar ta tashi ne sakamakon yadda yaron da abin ya shafa ke wasa da ashana a cikin daki.

An kama likita bisa zargin sace jariri a Abuja

An kama likitan bayan bore daga mazauna yankin wanda ake zargin ba shi ne karo na farko ba.

Kotu ta tura wani mutum Kurkuku saboda rashin kula da ’ya’yansa

Kotu ta ce duk wata shari’a da ta shafi yara, dole ne a fifita haƙƙinsu.

Ta’ammali da miyagun kwayoyi na haddasa ta’addanci a Borno — NDLEA

Matan aure da kananan yara a yanzu ana amfani da su a matsayin dillalan safarar miyagun ƙwayoyi.

Gwamnatin Kano za ta fara kai samame rumbunan da aka ɓoye kayan abinci

Duk wani dan kasuwa da ke barazanar rufe shago yana tallafa wa masu ɓoye kayan masarufi ne.