Kungiyoyin Arewa sun caccaki masu sukan tsare-tsaren Tinubu
Sun bukaci Tinubu ya kira taron kasa don tattauna da kuma gyaran fuska ga wasu tanade-tanaden kundin tsari mulkin Najeriya tun daga samun mulkin kai z
Labarai
Sun bukaci Tinubu ya kira taron kasa don tattauna da kuma gyaran fuska ga wasu tanade-tanaden kundin tsari mulkin Najeriya tun daga samun mulkin kai z
Sojojin ruwan Najeriya sun zakulo wasu matasa tara da suka boye a farfelar wani jirgin ruwa da nufin ya kai su zuwa Turai ba bisa ka’ida ba.
Hukumar EFCC ta cafke wani shugaban coci kan damfarar mabiyansa kudi Naira biliyan 1.39.
Cikin wadanda aka kama har da wani jagoran ’yan bindiga wanda ake nema ruwa a jallo
Dubunsa ta cika bayan ya gudo daga yankin Malumfashi da makamai da kuma dabbobin sata