Labarai

Labarai

Saurayi ya fille kan budurwarsa a Bayelsa

An wayi gari saurayin ya sare kan budurwar da suka jima tare.

LP ta lashe zaben dan Majalisar Tarayya na Jos da Bassa

Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta ayyana Daniel Asama na Jam’iyyar LP a matsayin wanda ya lashe zaben cike gurbin dan Majalisar Tarayya na Mazabar

Mutum 6 sun rasu, 11 sun jikkata a hatsarin mota a Ebonyi

Kwamandan ya ce hatsarin ya faru ne sakamakon gudun ganganci.

Gobara ta kone shaguna 20 a kasuwar Ibadan

Gobarar ta tashi ne sakamakon matsalar wutar lantarki a kasuwar.

’Yan bindiga na neman 40m kudin fansar matar basaraken Kwara

Da farko ‘yan bindigar sun nemi a biya su Naira miliyan 100, a matsayin kudin fansa.