Labarai

Labarai

ICPC ta tsare El-Rufai bayan EFCC ta ba da belinsa

A cikin daren ranar Laraba jami’an ICPC suka tsare El-Rufai bayan da Hukumar EFCC ta ba da belinsa bayan ta tsare shi tun ranar Litinin kan zarg

Gwamnan Gombe ya naɗa sabon shugaban ma’aikata

Sanarwar ta ce naɗin ya fara aiki nan take.

Ramadan: Coci ta raba wa Musulmi da makarantun tsangaya kayan abinci a Kaduna

Faston ya ce shirin na nuna irin haɗin kai da ke tsakanin mabiya addinai a yankin.

Ramadan: Gwamnan Gombe ya buƙaci Musulmi su yi wa Najeriya addu’ar samun zaman lafiya 

Gwamnan ya yi wa Musulmi fatan alheri bisa shigowar watan Ramadan.

Gwamnatin Kano ta rufe gidajen gala ta kuma haramta kiɗan DJ

Dokar za ta fara aiki daga ƙarfe 10:00 na daren ranar Laraba, 18 ga Fabrairu, 2026, kuma za ta ci gaba da aiki har zuwa ƙarshen watan azumi.