Labarai

Labarai

Zaben Kano: NNPP ta lashe kujeru 2

INEC ta soke zaben Tsanyawa saboda tashin-tashina

APC ta ci zaben dan Majalisa Mai Wakiltar Chibok

Dan takarar Jam’iyyar APC, Lawan Pagu ya lashe zaben cike gurbi da aka gudanar a mazabar Chibok ta Jihar Borno ranar Asabar. Baturen zaben, Farfesa Ba

Zaben Kaduna: APC ta lashe mazabar Kauru

APC ta samu kuri’u 24,170 daga jimillar kuri’u 59,358 yayin da PDP ta samu 23,591.

PDP ta doke APC a zaben cike gurbin Birninkudu/Buji

Adamu Yakubu ya lashe zaben cike gurbin ne da kuri’u 43,053

Shugaban kasar Namibia Hage Geingob ya rasu

A safiyar Lahadi Shugaba Geingob ya rasu a Asibitin Lady Pohamba da ke Windhoek, fadar gwamnatin kasar.