Labarai

Labarai

Sojoji sun ceto mutane 4 da aka sace a Taraba

Wadanda aka ceto sun hada da dan Sarkin Kwaji, wanda aka sace tare da mahaifansa watanni uku da suka wuce

An yi garkuwa da ’yan daukar amarya 55 a Katsina

Akasarin wadanda aka sace kawayen amarya ne daga garin Dandume

An sako daliban da aka yi garkuwa da su a Ekiti

An sako daliban da malaman nasu ne kimanin mako guda bayan an yi garkuwa da su

Kotu ta ɗaure Farfesan Jami’ar Maiduguri shekaru biyu

Farfesa ya samu sabani ne da wani abokin aikinsa tun a ranar 29 ga watan Oktoban 2021.

An kashe mai shekaru 90 da jikarta a Daura

Wani mazauni ya ce maharan sun feɗe cikin jikar sannan suka yanke ƙodarta.