Labarai

Labarai

ISWAP ta harbe ’yan sanda 4 a Borno

ISWAP ta kai hari ofishin ’yan sanda na garin Gajiram da ke Karamar Hukumar Nganzai a Borno.

An ceto manoma 16 daga hannun masu garkuwa a Neja

An buɗe makarantun firamare da ke rufe tsawon shekaru a yankin saboda dalilai na matsalar tsaro.

An rufe coci saboda addabar maƙwabta da hayaniya a Oyo

An ɗauki matakin ne bayan yunƙuri da dama na sasanta masu ƙorafin da kuma hukumar cocin ya ci tura.

Muna buƙatar Gwamna Zulum ya rage cunkoson makabartu — Shehun Borno

Shehun Borno ya yi kira ga jama’a da su riƙa amfani da sauran makabartu da ke cikin unguwanninsu.

’Yan sanda sun kama masu buga jabun kudi 12 a Gombe 

Rundunar ta ce da zarar ta kammala bincike za ta tura su ko