Labarai

Labarai

’Yan fashi 8 sun shiga hannu a Kaduna

Rundunar ta ce su ‘yan fashin na tare motocin daukar kayan abinci.

’Yan bindiga sun kashe basarake a Kwara

Maharan sun sace matar basaraken tare da wa su mutum biyu.

Ana zargin matashi da sace mazakutan samari 5 a Jigawa

Wannan shi ne karon farko da na aikata wannan ta’asa da ta yi sanadiyyar shiga ta hannu.

Kotu ta bayar da belin Danbilki Kwamanda

An shardanta wa Danbilki kwamanda ya kawo hakimi da Babban Sakatare a wata ma’aikata gwamnati

An sace jami’in gwamnati a kusa da sansanin sojin Abuja

’Yan bindiga sun kai hari a kusa da sansanin sojojoi a Abuja, inda suka dauke wani darakta a hukumar samar da gidaje ta kasa.