Za a rufe kasuwar canji ta Abuja ranar Alhamis
Darajar Naira ta yi faduwar da ba ta taba yi ba cikin gomman shekaru na tarihin Najeriya.
Labarai
Darajar Naira ta yi faduwar da ba ta taba yi ba cikin gomman shekaru na tarihin Najeriya.
A yau dala daya ta kai naira 1,520 a kasuwar musayar kudaden waje ta bayan fage.
Matsalar tsaro dai na kara ta’azzara a Abuja, lamarin da ke kara jefa fargaba a zukatan mazauna birnin.
An jikkata wasu 158, aka kona gidaje 114 da wuraren ibada a rikicin makon jiya
Kotun Ƙoli ta watsi da ƙarar ’yar takarar Jami’yyar APC, Aisha Dahiru Binani da ke ƙalubalantar nasarar Fintiri a zaben.