Kotun Koli ta tabbatar da Fintiri a matsayin Gwamnan Adamawa
Kotun Ƙoli ta watsi da ƙarar ’yar takarar Jami’yyar APC, Aisha Dahiru Binani da ke ƙalubalantar nasarar Fintiri a zaben.
Labarai
Kotun Ƙoli ta watsi da ƙarar ’yar takarar Jami’yyar APC, Aisha Dahiru Binani da ke ƙalubalantar nasarar Fintiri a zaben.
Al’ummar unguwa sun wayi gari da ganin gawar barawon tana lilo a jikin turakun wutar lantarki
Sojoji lalata duk sansanonin ’yan ta’adda da aka kai wa samame
Mataimakin Shugaban Kasa ya ƙaddamar da kwamitin mafi ƙarancin albashi mai mambobi 37.
Wadanda aka ceton sun hada da kananan yara hudu, maza 19 da mata 12